2 Sam 17:23 HAU

23 Da Ahitofel ya ga ba a bi shawararsa ba, sai ya yi wa jakinsa shimfiɗa ya hau, ya koma garinsu. Da ya kintsa gidansa, sai ya rataye kansa, ya mutu, aka binne shi a kabarin mahaifinsa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 17

gani 2 Sam 17:23 a cikin mahallin