2 Sam 18:14 HAU

14 Yowab ya ce, “Ba zan ɓata lokaci haka da kai ba.” Sai ya ɗibi mashi uku ya soki Absalom a ƙahon zuciya, tun yana da sauran rai, a maƙale cikin itacen oak.

Karanta cikakken babi 2 Sam 18

gani 2 Sam 18:14 a cikin mahallin