2 Sam 18:17 HAU

17 Suka ɗauki gawar Absalom, suka jefa ta cikin wani rami mai zurfi a kurmin, suka tula tsibin duwatsu a kanta. Dukan Isra'ilawa kowa ya tsere zuwa gidansa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 18

gani 2 Sam 18:17 a cikin mahallin