2 Sam 18:24 HAU

24 Dawuda kuwa yana zaune a tsakanin ƙofofi biyu na garin. Mai tsaro ya hau kan soron da yake kan bangon garu. Da ya ɗaga kai ya duba, sai ya ga mutum yana gudu shi kaɗai.

Karanta cikakken babi 2 Sam 18

gani 2 Sam 18:24 a cikin mahallin