2 Sam 18:29 HAU

29 Sai sarki ya ce, “Na ce dai, saurayin nan, Absalom, yana nan lafiya?”Ahimawaz ya amsa, ya ce, “A sa'ad da Yowab ya aiko ni na ga babban hargitsi, amma ban san ko mene ne ba.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 18

gani 2 Sam 18:29 a cikin mahallin