2 Sam 18:32 HAU

32 Sarki ya tambaye shi, “Na ce dai, saurayin nan Absalom, yana lafiya?”Bahabashen ya amsa, “Allah ya sa abokan gāban ubangijina, sarki, da duk waɗanda suka tayar maka da mugunta, su zama kamar saurayin nan.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 18

gani 2 Sam 18:32 a cikin mahallin