2 Sam 19:29 HAU

29 Sai sarki ya ce masa, “Me ya kawo wannan magana a kan harkokinka? Ai, na riga na zartar, cewa, kai da Ziba za ku raba mallakar Saul.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 19

gani 2 Sam 19:29 a cikin mahallin