2 Sam 19:4 HAU

4 Sarki ya rufe fuskarsa, ya yi kuka da ƙarfi, yana cewa, “Ya ɗana Absalom, ya Absalom, ɗana, ɗana!”

Karanta cikakken babi 2 Sam 19

gani 2 Sam 19:4 a cikin mahallin