2 Sam 19:42 HAU

42 Dukan mutanen Yahuza suka amsa wa mutanen Isra'ila suka ce, “Domin sarki ɗan'uwanmu ne na kusa. Me ya sa kuke fushi a kan wannan al'amari? Me muka ci a jikin sarki, ko kun ji ya ba mu wani abu ne?”

Karanta cikakken babi 2 Sam 19

gani 2 Sam 19:42 a cikin mahallin