2 Sam 2:2 HAU

2 Dawuda kuwa ya haura zuwa can tare da matansa biyu, wato Ahinowam Bayezreyeliya, da Abigail matar marigayi Nabal Bakarmele.

Karanta cikakken babi 2 Sam 2

gani 2 Sam 2:2 a cikin mahallin