2 Sam 2:24 HAU

24 Amma Yowab da Abishai suka bi Abner, har faɗuwar rana, suka isa tudun Amma, wanda yake gaban Gaiya, a hanya zuwa jejin Gibeyon.

Karanta cikakken babi 2 Sam 2

gani 2 Sam 2:24 a cikin mahallin