2 Sam 2:26 HAU

26 Abner kuwa ya kira Yowab, ya ce, “Har abada ne takobi zai hallakar? Ba ka sani ba ƙarshen zai yi ɗaci? Sai yaushe za ka umarci mutanenka su daina runtumar 'yan'uwansu?”

Karanta cikakken babi 2 Sam 2

gani 2 Sam 2:26 a cikin mahallin