2 Sam 2:4 HAU

4 Mutanen Yahuza kuwa suka zo, suka naɗa Dawuda da man naɗawa domin ya zama Sarkin Yahuza.Da Dawuda ya ji labari mutanen Yabesh-gileyad, sun binne Saul,

Karanta cikakken babi 2 Sam 2

gani 2 Sam 2:4 a cikin mahallin