2 Sam 20:9 HAU

9 Yowab ya ce wa Amasa, “Abokina kana lafiya?” Yowab kuma ya kama gemun Amasa da hannun dama don ya sumbace shi.

Karanta cikakken babi 2 Sam 20

gani 2 Sam 20:9 a cikin mahallin