18 Bayan wannan kuma suka sāke yin yaƙi da Filistiyawa a Gab. Sai Sibbekai mutumin Husha ya kashe Siffai, ɗaya daga cikin gwarzayen.
Karanta cikakken babi 2 Sam 21
gani 2 Sam 21:18 a cikin mahallin