2 Sam 21:3 HAU

3 Dawuda kuwa ya kira Gibeyonawa ya ce musu, “Me zan yi muku, da me zan yi kafara, domin ku sa wa mutanen Ubangiji albarka?”

Karanta cikakken babi 2 Sam 21

gani 2 Sam 21:3 a cikin mahallin