2 Sam 22:16 HAU

16 An bayyana ƙarƙashin teku a fili,An tone tussan duniya,Lokacin da Ubangiji ya yi wa abokan gāba tsautawa,Ya yi musu ruri cikin fushi.

Karanta cikakken babi 2 Sam 22

gani 2 Sam 22:16 a cikin mahallin