2 Sam 22:3 HAU

3 Allahna, shi ne kāriyata,Ina zaune lafiya tare da shi.Yana kāre ni kamar garkuwa,Yana tsare ni, ya kiyaye ni.Shi ne mai cetona.

Karanta cikakken babi 2 Sam 22

gani 2 Sam 22:3 a cikin mahallin