2 Sam 23:11 HAU

11 Biye da Ele'azara kuma, sai Shamma, ɗan Agi, daga Harod. Filistiyawa suka taru a Lihai, inda akwai wata gonar wake. Isra'ilawa kuwa suka guji wa Filistiyawa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 23

gani 2 Sam 23:11 a cikin mahallin