2 Sam 23:23 HAU

23 Ya shahara cikin jarumawan nan talatin, amma bai kai su uku ɗin can ba. Dawuda kuwa ya maishe shi ɗaya daga cikin masu tsaron lafiyarsa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 23

gani 2 Sam 23:23 a cikin mahallin