2 Sam 24:14 HAU

14 Dawuda kuwa ya ce, “Na shiga uku, gara in faɗa a ikon Ubangiji, gama shi mai rahama ne, da in faɗa a ikon mutum.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 24

gani 2 Sam 24:14 a cikin mahallin