2 Sam 24:18 HAU

18 A ran nan Gad ya koma wurin Dawuda ya ce masa, “Ka haura ka gina wa Ubangiji bagade a masussukar Arauna Bayebuse.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 24

gani 2 Sam 24:18 a cikin mahallin