2 Sam 24:21 HAU

21 ya ce, “Ranka ya daɗe, ya sarki, me ya kawo ka?”Sai Dawuda ya ce, “Don in sayi masussukarka ne domin in gina wa Ubangiji bagade, domin a kawar wa mutanen da annobar.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 24

gani 2 Sam 24:21 a cikin mahallin