2 Sam 24:4 HAU

4 Amma maganar sarki ta rinjayi ta Yowab da ta sauran shugabannin sojojin. Yowab kuwa da sauran shugabannin sojojin suka tashi daga gaban sarki suka tafi su ƙidaya mutanen Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Sam 24

gani 2 Sam 24:4 a cikin mahallin