2 Sam 3:26 HAU

26 Da Yowab ya fita daga wurin Dawuda, sai ya aiki manzanni su bi bayan Abner. Suka komo da shi a rijiyar Sira, amma Dawuda bai sani ba.

Karanta cikakken babi 2 Sam 3

gani 2 Sam 3:26 a cikin mahallin