2 Sam 3:28 HAU

28 Daga baya sa'ad da Dawuda ya ji, sai ya ce, “Ni da mulkina baratattu ne a gaban Ubangiji daga alhakin jinin Abner ɗan Ner har abada.

Karanta cikakken babi 2 Sam 3

gani 2 Sam 3:28 a cikin mahallin