2 Sam 3:30 HAU

30 Ta haka Yowab da ɗan'uwansa Abishai suka kashe Abner saboda ya kashe ƙanensu, Asahel, a wurin yaƙi a Gibeyon.

Karanta cikakken babi 2 Sam 3

gani 2 Sam 3:30 a cikin mahallin