2 Sam 3:37 HAU

37 A wannan rana dukan mutanen Dawuda da dukan mutanen Isra'ila suka gane, ashe, ba nufin Dawuda ba ne a kashe Abner ɗan Ner.

Karanta cikakken babi 2 Sam 3

gani 2 Sam 3:37 a cikin mahallin