2 Sam 4:10 HAU

10 sa'ad da wani ya kawo mini labari cewa, ‘Saul ya mutu,’ mutumin ya yi tsammani albishir ne ya kawo mini, sai na kama shi na kashe shi a Ziklag. Ladan da na ba shi ke nan saboda labarinsa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 4

gani 2 Sam 4:10 a cikin mahallin