2 Sam 4:12 HAU

12 Sai Dawuda ya umarci samarinsa su kashe su. Suka datsa hannunsu da ƙafafunsu, suka rataye su a gefen tafkin Hebron. Amma suka ɗauki kan Ish-boshet suka binne a cikin kabarin Abner a Hebron.

Karanta cikakken babi 2 Sam 4

gani 2 Sam 4:12 a cikin mahallin