2 Sam 5:17 HAU

17 Sa'ad da Filistiyawa suka ji an naɗa Dawuda ya zama Sarkin Isra'ila, sai dukansu suka haura zuwa neman ran Dawuda. Da Dawuda ya ji Filistiyawa suna nemansa, sai ya gangara zuwa kagara.

Karanta cikakken babi 2 Sam 5

gani 2 Sam 5:17 a cikin mahallin