2 Sam 5:25 HAU

25 Sai Dawuda ya yi yadda Ubangiji ya umarce shi. Ya yi ta bugun Filistiyawa tun daga Geba har zuwa Gezer.

Karanta cikakken babi 2 Sam 5

gani 2 Sam 5:25 a cikin mahallin