2 Sam 5:9 HAU

9 Dawuda ya zauna a kagara. Ya ba ta suna Birnin Dawuda. Ya kuma yi gine-gine kewaye da wurin. Ya fara daga Millo zuwa ciki.

Karanta cikakken babi 2 Sam 5

gani 2 Sam 5:9 a cikin mahallin