10 Domin haka Dawuda bai yarda ya kai akwatin alkawarin Ubangiji cikin Birnin Dawuda ba, sai ya kai shi gidan Obed-edom Bagitte.
Karanta cikakken babi 2 Sam 6
gani 2 Sam 6:10 a cikin mahallin