2 Sam 6:8 HAU

8 Sai Dawuda ya ji haushi domin Ubangiji ya fashe haushinsa a kan Uzza. Aka sa wa wurin suna Feresauzza har wa yau.

Karanta cikakken babi 2 Sam 6

gani 2 Sam 6:8 a cikin mahallin