2 Sam 7:12 HAU

12 Sa'ad da kwanakinka suka ƙare, za ka rasu tare da kakanninka. A bayanka, zan ta da ɗanka, na cikinka. Zan sa mulkinsa ya kahu.

Karanta cikakken babi 2 Sam 7

gani 2 Sam 7:12 a cikin mahallin