2 Sam 7:14 HAU

14 Zan zama uba gare shi, zai kuma zama ɗa a gare ni. Sa'ad da ya yi laifi zan hukunta shi da sanda kamar yadda mutane suke yi. Zan yi masa bulala kamar yadda 'yan adam suke yi.

Karanta cikakken babi 2 Sam 7

gani 2 Sam 7:14 a cikin mahallin