2 Sam 7:18 HAU

18 Sarki Dawuda ya tafi ya zauna a gaban Ubangiji ya ce, “Ya Ubangiji Allah, ko ni ko iyalina ba mu cancanci dukan abin da ka yi mana ba.

Karanta cikakken babi 2 Sam 7

gani 2 Sam 7:18 a cikin mahallin