2 Sam 8:12 HAU

12 wato azurfa da zinariya na Edomawa, da na Mowabawa, da na Ammonawa, da na Filistiyawa, da na Amalekawa, da ganimar Hadadezer ɗan Rehob, Sarkin Zoba.

Karanta cikakken babi 2 Sam 8

gani 2 Sam 8:12 a cikin mahallin