2 Sam 9:13 HAU

13 Mefiboshet kuwa ya zauna a Urushalima ya riƙa cin abinci a teburin sarki kullum. Dukan ƙafafunsa kuwa sun naƙasa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 9

gani 2 Sam 9:13 a cikin mahallin