2 Sar 10:11 HAU

11 Haka kuwa Yehu ya karkashe waɗanda suka ragu na gidan Ahab a Yezreyel, wato dukan manyan mutanensa, da abokansa, da firistocinsa. Bai rage masa ko guda ba.

Karanta cikakken babi 2 Sar 10

gani 2 Sar 10:11 a cikin mahallin