2 Sar 10:10 HAU

10 Ku sani fa ba maganar da Ubangiji ya faɗa a kan gidan Ahab da ba za ta cika ba, gama Ubangiji ya aikata abin da ya faɗa ta bakin bawansa Iliya.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 10

gani 2 Sar 10:10 a cikin mahallin