2 Sar 10:9 HAU

9 Da safe, sa'ad da ya fita, ya tsaya, sai ya ce wa mutane duka, “Ba ku da laifi, ni ne na tayar wa maigidana har na kashe shi, amma wane ne ya kashe dukan waɗannan?

Karanta cikakken babi 2 Sar 10

gani 2 Sar 10:9 a cikin mahallin