2 Sar 10:2 HAU

2 Ya ce, “Yanzu dai, da zarar wasiƙun nan sun iso wurinku, da yake kuke lura da 'ya'yan Ahab, kuna kuma da karusai, da dawakai, da kagara, da makamai,

Karanta cikakken babi 2 Sar 10

gani 2 Sar 10:2 a cikin mahallin