2 Sar 10:3 HAU

3 sai ku zaɓi wanda ya fi dacewa duka daga cikin 'ya'yan Ahab, ku naɗa shi sarki, ku yi yaƙi, domin ku tsare gidan Ahab.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 10

gani 2 Sar 10:3 a cikin mahallin