2 Sar 10:24 HAU

24 Sa'an nan Yehu da Yehonadab suka shiga don su miƙa sadaka da hadayu na ƙonawa. Yehu ya riga ya sa mutum tamanin a waje, ya ce musu, “Mutumin da ya bar wani daga cikin waɗanda na bashe su a hannunku ya tsere, to, a bakin ransa.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 10

gani 2 Sar 10:24 a cikin mahallin