2 Sar 10:23 HAU

23 Bayan wannan Yehu ya shiga haikalin Ba'al tare da Yehonadab ɗan Rekab, ya ce wa masu yi wa Ba'al sujada, “Ku bincike, ku tabbata, ba wani bawan Ubangiji tare da ku, sai dai masu yi wa Ba'al sujada kaɗai.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 10

gani 2 Sar 10:23 a cikin mahallin