2 Sar 10:29 HAU

29 Amma bai rabu da zunubin Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa Isra'ila su yi zunubi. Siffofin maruƙa biyu suna nan a Betel da Dan.

Karanta cikakken babi 2 Sar 10

gani 2 Sar 10:29 a cikin mahallin