2 Sar 10:33 HAU

33 tun daga Urdun har zuwa wajen gabas, da dukan ƙasar Gileyad, da ta Gad, da ta Ra'ubainu, da ta Manassa, tun daga Arower wadda dake kusa da kwarin Arnon haɗe da Gileyad da Bashan.

Karanta cikakken babi 2 Sar 10

gani 2 Sar 10:33 a cikin mahallin