2 Sar 10:34 HAU

34 Sauran ayyukan Yehu da dukan abin da ya yi, da dukan ƙarfinsa an rubuta su a littafin tarihin sarakuna Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Sar 10

gani 2 Sar 10:34 a cikin mahallin